Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya ce ba zai yi gigin tarar faɗa da shugaban kasa ba saboda shi ne juya akalar kuɗaɗen shigar jihar da yake mulki.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da shugaban kungiyar Miyetti Allah kan zargin kafa kungiyar ta'addanci tare da saba dokar wanzar da zaman lafiya ta shekarar 2022.
Jigon jam'iyyar APC, Dr. Modibbo ya ce Nasiru El-Rufai ya kai ziyara ofishin jam'iyyar SDP domin sharar fagen tunkarar zaben 2027 kuma zai iya kalubalantar Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmed El-Rufa'i ya kai ziyara sakatariyar jam'iyyar SDP, yayin da ake ci gaba da jita-jitar zai fice daga APC.
Wata ƙungiya da ta haɗa gaba ɗaya ƙungiyoyin kishin jihar Bauchi ta yi kira ga Sanata Akpabio ya gaggauta sauka daga muƙamin shugaban majalisar dattawa.
Kwamared Philip Shaibu ya yi rashin nasara a gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja a kokarin dakatar da majalisar dokoki daga yunkurin tsige shi a jihar Edo.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya fara bin wasu muhimman matakai 3 domun tantance kowane ministan kan aikin da aka ɗora masa, mai yiwuwa a kori wasu.
Yayin da ake ta shirye-shiryen gudanar da zabe a jihar Ondo, Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya sake gamuwa da cikas bayan jigon APC ya gargade shi kan sake tsayawa takara.
Majalisar dokokin jihar Edo ta umurci alkalin alkalan jihar samar da kwamitin mutanen da za su duba zarge-zargen da ake yi wa mataimakin gwamnan jihar don tsige shi.
Siyasar Najeriya
Samu kari