Siyasar Najeriya
Ministan wutar lantarki a gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da ranar gagarumin taron sauya shekarsa daga AA zuwa APC a jihar Oyo.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta musanta rahoton da ke cewa ta shiga shirin haɗa maja na jam'iyyun adawa 7 da nufin tunkarar babban zaben 2027.
Shugaban jam'iyyar NNPP, Agbo Major ya bayyana dalilin korar Rabiu Kwankwaso daga jami'yyar inda ya ce ya na son kwace madafun iko da mamaye jami'yyar.
Jam'iyyun adawa bakwai ne suka hada kansu karkashin kungiyar hadakar jam'iyyu (CCPP) don kawo karshen mulkin APC a Najeriya. Hakadakar za ta bunkasa dimokuradiyya.
Jigon jam'iyyar NNPP, Adekunle Aderibigbe ya yi magana kan tabbatar da korar Kwnakwaso da masu ruwa da tsakin jam'iyyar a yankin Arewa maso Gabas suka yi.
Yayin da shari'o'in kan zaben gwamnonin Kano, Zamfara da Filato suka kai gaban kotun koli, wasu kungiyoyi sun bukaci alkalai su tabbatar da zabin talakawa.
Hukumar yan snada reshen jihar Kogi ta tabbatar da cewa waus yan bindiga sun yi awon gaba da muhimman takardun karar zaben gwamnan jihar Kogi da ke gaban kotu.
Yayin da ake shirin fara shari'a a kotun koli, Gawuna na APC ya kuma samun goyon bayan akalla lauyoyi 500, waɗanda zasu mara masa baya don kwato hakkinsa.
Dokta Bonieface Aniebonam wanda ya kafa NNPP ya raba gardama kan takaddamar sahihancin zaman Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano, dan jam'iyyar NNPP.
Siyasar Najeriya
Samu kari