Siyasar Najeriya
Tsagin jam'iyyar Labour Party (LP), ya yi wa Peter Obi, wankin babban bargo kan yadda yake yawan sukar gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Bello Matawalle, ya dauki matakin zuwa kotun daukaka kara bayan wata babbbar kotu ta yi umarnin kwace masa motoci.
Abubuwan na ƙara rikicewa a NNPP yayin da tsagin Agbor duka nesanta kansu da zanga-zangar da je faruwar a Kano kan hukuncin tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Kungiyar CAGRAM ta sha alwashin nemawa Shugaba Tinubu kuri'u a gabanin zaben 2027 da zai ba shi damar yin tazarce. Hakan ya biyo bayan ayyukan Tinubu a Najeriya.
Magoya bayan Segun Oni na SDP, tsohon gwamnan jihar Ekiti sun yi fatai da jam'iyyar, sun sake komawa babbar jam'iyyar adawa watau PDP ranar Litinin.
Gwamnan Benuwai ya fara yin kus-kus da jagororin PDP domin ya fice daga jam’iyyar APC domin babu jituwa tsakanin masoyansa da ‘ya ‘yan jam’iyyar APC.
Jam'iyyar HDP ta bayyana cewa kundin dokar Lis Pendens ya ayyana zaben shugaban kasar 2023 matsayin 'haramtacce' don haka Tinubu bai kamata ya zama shugaban kasa ba.
Gwamnatin jihar Kwara ta ce babu wani dalili da zai saka a sayar da babban otel din jihar, kawai ta yi gwanjon kayan cikinsa ne don yin gyare-gyare.
Kakakin majalisar jihar Nasarawa, Jatau, ya sanar da nade-naden da suka hada da na shugaban masu rinjaye da mataimakinsa, sai kuma bulalar majalisar.
Siyasar Najeriya
Samu kari