Siyasar Najeriya
Saura kiris jam’iyya mai mulki ta rasa N1.5bn, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce wanda ya taimaki APC ya hana ta asara shi ne Abdulkareem Abubakar Kana.
Bayan matsin lamba daga ƴan majalisar wakilai, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da ba kakakin majalisa Tajudeen Abbas lambar girma ta GCON.
Gwamna Godwin Obaseki na Edo ya caccaki mataimakinsa, Philip Shaibu kan fitar da sanarwa inda ya ce ba shi da wannan iko saboda shi ba mataimakin gwamna ba ne.
Kwamitin zartaswa na PDP a gundumar Ogudu Okwor, ƙaramar hukumar Onitcha ya dakatar da mataimakin shugaban jam'iyya na ƙasa shiyyar Kudu maso Gabas.
Lamarin zaben kananan hukumomi a Ribas ya dauki sabon salo, inda Gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya ce zai iya rasa ransa da ya bari a yi na daidai ba.
Tsohon shugaban APC ya ce sun yi magudin zabe a jihar Rivers. Tsohon shugaban jam'iyyar ya ce ya fadi haka ne domin hana mutane magudin zabe a halin yanzu.
Wasu dandazon matasa sun maida ƴan sandan da aka tura ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Ribas yayin da ake shirin zaɓen kananan hukumomi.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso ya magantu kan amincewa da tayin zama mataimakin Peter Obi inda ya ce dole akwai sharuda.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi tulin yan APC zuwa NNPP a jihar Kano. Kwankwaso ya ce yan APC makiya talaka ne kuma ya ce ba za su canza hali ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari