Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa guda daga cikin wadanda su ka kafa NNPP, Boniface Aniebom ya ce kofar jam'oiyyarsa a bude ta ke wajen karban yan siyasa na kwarai.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta zargi gwamnoni da suka fice daga cikinta da son kai da kwadayi, tana cewa za su gamu da sakamakon su a 2027.
Yayin da ake hasashen Goodluck Jonathan zai nemi takara a 2027, tsohon dan majalisar tarayya kuma jigon jam’iyyar APC, Isra’el Sunny-Goli, ya gargade shi kan haka.
A labarin nan, za a ji yadda Gwamnan jihar Neja Umaru Bago ya ja hankalin jama'a bayan an gan shi yana jagorantar rera wakoki da addu'ar zaman lafiya a coci.
Jigo a jam'iyyar ADC kuma jarumi a masana'antar finafinan Nollywood, Kenneth Okonkwo, ya bukaci hukumar INEC ta kwace kujerar gwamnan Bayelsa, Duoye Diri.
Jam'iyyar 'yan adawa ta ADC ta bayyana damuwa a kan yadda APC ta ke tattare manyan 'yan siyasar kasar nan zuwa cikinta, sai dai ta ce hakan ba zai dakile ta ba.
Wata babbar kotu a Kaduna ta rushe dokar ’yan sanda kan hana tarukan siyasa, ta umarci kwamishinan 'yan sanda ya biya ADC da SDP diyyar N15m saboda keta hakkoki.
Peter Obi ya tabbatar da cewa zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a 2027, yana mai cewa zai canza Najeriya cikin shekaru hudu idan aka zabe shi.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya yi magana kan rikicin jam'iyyar adawa ta PDP. Fayose ya bayyana cewa wasu gwamnoni za su yi murabus daga jam'iyyar.
Siyasar Najeriya
Samu kari