Siyasar Najeriya
An bayyana ra'ayoyi mabambanta bayan Fasto ya caccaki gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq a yayin jana’izar tsohon gwamna,Cornelius Olatunji Adebayo.
Gwamna Monday Okpebhola na jihar Edo, ya umarci dukan mukarrabansa su rika sanya hukar Bola Tinubu domin nuna goyon baya gare shi inda ya gargade su.
Jam'iyyar APC ta kara yawan sanatocin da take da su a majalisar dattawa. Sanata Samaila Dahuwa Kaila ya koma jam'iyyar APC bayan ya yi murabus daga PDP.
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya fice daga PDP zuwa APC tare da kwamishinoni da tsohon gwamna Ugwuanyi, yana mai cewa PDP ta kasa sauraron muradun mutane.
Gwamnan Enugu, Peter Mbah ya sanar da komawa jam'iyyar APC daga PDP. Ya bayyana cewa ya sauya sheka ne domin kawo wa jiharsa cigaba daga tarayya.
Wani kusa a jam'iyyar APC mai mulki, Khamis Darazo, ya nuna damuwa.kan yiwuwar ficewar tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami daga jam'iyyar.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kaduna, Sadiq Ango Abdullahi, ya sanar da yin murabus dinsa daga jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya. Ya fadi dalilansa.
Hadimin Peter Obi kuma shugaban kungiyar Obidients Movement, Yunusa Tanko, ya bayyana cewa babu wani shirin hadewa tsakanin ubangidansa da Goodluck Jonathan.
Jigon APC, Chekwas Okorie ya ce yawancin gwamnoni daga jam’iyyun adawa na komawa APC ne saboda tsoron EFCC da rashin tabbacin kare kansu bayan mulki.
Siyasar Najeriya
Samu kari