Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Shahararren malamin addinin musulunci a Najeriya, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, ya tabbatar da goyon bayans aga mataimakin shugaban ƙasa ya gaji Buhari a 2023.
Tawagar fastocin jihohin arewa 19 sun kai ziyara gidan Shihi Dahiru Usman Bauchi don yi buda-baki da wasu malaman Musulunci da Sheikh din ya karba bakuncinsu.
Me neman takarar shugabancin kasa a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ziyarci babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Usman Dahiru Bauchi, a Kaduna.
Dan Shehu Dahiru Bauchi ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa. Ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook kwanakin nan.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya sake yaye dalibai 2,438 da suka kammala haddar Al-Qur'ani mai girma da kuma dalibai 226 suka sauke karatun amma basu haddace ba.
Sheikh Dahiru Bauchi, ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin jiha da su samo mafita mai dorewa kan matsalolin tsaro da ya addabi kasar nan.
A yau Alhamis, shugaba Buhari ya gana da jagoran dairkar Tijjaniya Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Sheikh ya samu rakiyar ministan sadarwa Dr Isa Ali Ibrahim Pantam
Sheikh Umar Sulaiman ya rigamu gidan gaskiya yau Litinin da yamma, Kafin rasuwarsa dhine mataimakin shahararren malamin addini islama Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Shehu Dahiru Bauchi ya bayyada hanyoyin da ake bi wajen nada Khalifa a darikar Tijjaniyya. Ya yaba tare da taya tsohon sarki Sanusi Lamido Sanusi kan nadinsa.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari