Shehu Sani
Shehu Sani ya yi raddi ga matan gwamnonin kasar a kan tafiyar da suka yi zuwa kasar Dubai, ya ce da basu tafi ba da majalisa bata yi watsi da kudirin mata ba.
Tsohon Sanatan da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dokokin tarayya, Shehu Sani, ya bada labarin abin ya auku lokacin da suka dauki hanyar zuwa Kebbi.
Shehu Sani, ya shawarci Abba Kyari kan yadda ake zaman magarkama, Ya ce masa kada ya ki cin abinci, domin sel a Najeriya babu ruwansu, kawai yaci yace bai ci ba
Kungiyar matasan kudancin Kaduna sun ayyana. goyon bayan tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, domin yq zo ya gyara ɓarnar da akai a jihar su.
Tsohon sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Shehu Sani, ya ba shugaban kasa Muhammadu Buhari, shawara a kan tsare-tsaren ritayar shi.
Shehu Sani a ranar Talata, ya bayyana cewa matarsa kan yi shiru idan ya ambaci yan wasa mata da ya fi so bayan ita ta bayyana cewa tana son Messi da Salah.
Shehu Sani ya bayyana yadda wasu 'yan siyasar kasar nan za su zama abin tausayi nan kusa ba da jimawa ba. Ya ce za su zama kamar kowa da suka raina a gari.
Shehu Sani ya zolayi Bola Tinubu kan yawan shekarunsa, inda ya ce shi da Tinubu ba komai bane face sa'anni kuma abokan juna. Su gayu ne sannan samari masu jini.
Sanata Shehu Sani ya Yi martani kan yadda Bola Tinubu ya kai ziyarar Zamfara bayan wani hari da Kuma ba tallafin kudade masi yawa ga 'yan Jihar a makon nan.
Shehu Sani
Samu kari