Shehu Sani
Sanata Shehu Sani ya sanya farin ciki a fuskokin jami'an tsaron kan hanya a jihar Kaduna yayin bikin Kirsimeti. 'Yan Najeriya da dama sun yi martani kan wannan.
Sanata Shehu Sani ya bayyana ra'ayinsa ka yadda Hisbah a Kano ta bayyana cewa za ta gayyaci iyayen sabuwar sarauniyar kyau, Shatu Garko domin su tattauna batunt
Gwamnatin Najeriya ta ce zata cire tallafin man fetur, wannan yasa ake ta cece-kuce akan lamarin. Shehu Sani ya bayyana irin abubuwan da zasu faru idan aka yi h
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, ya ce kisan shugabannin Boko Haram kamar Abubakar Shekau da Abu Musab Al-Barnawi ba zai kawo k
Tsohon ɗan majalisar dattijai mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin PDP.
Ana ci gaba da taron gangamin jam'iyyar PDP a Abuja. An ga hotunan 'yan siyasa na neman tsayawa takarar kujerun siyasa daban-daban na sassan kasar nan baki days
Sani ya ce ya shiga jirgin kasa a safiyar yau Alhamis, 21 ga watan Oktoba, sai kawai jirgin nasu yayi karo da wani bam da ‘yan bindigar suka dasa a kan hanyar.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Kwamaret Shehu Sani, ya bayyana cewa matuƙar ya kalli bidiyon tsiraicin Tiwa Savage, dake yawo to zai iya faɗuwa ya sume.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bayyana cewa a kodayaushe diyarsa kan dakile kokarin matarsa na ganin ta dauki wayarsa domin ganin abubuwan da ke ciki.
Shehu Sani
Samu kari