Sabon Farashin Man Fetur
Legas - Kungiyar yan kasuwan mai masu zaman kansu IPMAN sun ta bayyana cewa tana maraba da shirin cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ke yi a 2022.
Masani, wanda yayi takhassusi a sashen tattalin arzikin man fetur kuma Malami a jami'ar Nile dake birnin tarayya Abuja, Dr Ahmad Adamu ya tofa albarkacin bakins
Birnin tarayya Abuja - Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta yi Alla-wadai da shirin kara farashin man fetur da Gwamnatin tarayya ke shirin yi a sabon shekara 2022.
FCT, Abuja - Gwamnatin tarayya ta ce za ta rika kashe N200 billion a wata wajen rabawa talakawan Najeriya kudi domin rage zafin da cire tallafin mai zai haifar.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce matsawar ba a cire tallafin man fetur ba, jihohi 35 cikin 36 ba za su iya biyan albashin ma’aikatansu ba a 2022.
Asusun Lamunin duniya IMF a ranar Juma'a ya yi kira ga Gwamnatin Najeriya ta cire tallafin man fetur da na wutar Lantarki gaba daya a farko-farkon shekarar 2022
Da yiwuwan farashin litan man fetur ya tashi daga N165 zuwa N175 yayinda farashin ex-depot zai tashi daga N159 zuwa N165, yan kasuwar mai sun bayyana Alhamis.
An samu wata hayaniya tsakanin yan majalisar dattijan tarayyan Najeriya yayin da aka gabatar da kudirin saka wasu wasu jihohi a jerin masu samar da ɗanyen mai.
Kamfanin Man Feturin Najeriya, NNPC, ta kwantarwa da yan Najeriya hankali game da rade-radin tsadar mai yayinda aka fara fuskantar karanci a wasu jihohin Najer
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari