Ginin Tituna
Wani gini mai hawa ɗaya ya rufta a ranar Juma'a, ya yi sanadin rasuwar yaya da kani masu shekaru 15 da 11. Babban yayansu mai shekaru 17, shi an yi nasarar cet.
Majalisar wakilai ta Najeriya ta bukaci ministan ayyuka, Babatunde Fashola da ya gaggauta umartar kamfanin Julius Berger da ya koma bakin aikin kammala aikin.
Wata mota tayi hadari kusa da gadar 3rd Mainland, ‘yan cikin mota sun kone. Mazda KJA 699 GY ta kama ci da wuta a dalilin gangancin direba, wanda shi ya yi rai.
Wani gini da ake kan aikinsa ya rushe a daya daga cikin kasuwannin wayoyin salula wato GSM a Kano. Rahotanni na cewa ginin yana Beirut road ne, wani layi da mut
Kungiyar BugdIT ta yi kira ga majalisar dokokin tarayya ta sake dubi cikin kasafin kudin Najeriya saboda an bada kudaden wasu ayyuka amma ba'ayi yisu yadda ya,.
Yaron dan Najeriya mai suna Musa Sani ya ba mutane sha'awa a yanar gizo bayan da ya gina wani kwafin gadar sama ta jihar Kano da ya gina da tarkacen wasan yara.
Abuja - Majalisar zartaswa tarayya (FEC) ta amince da fitar da N115.4 billion don fadada titin Kano-Kazaure-Kongwalam dake hada jihohiin Kano, Jigawa da Katsina
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Raji Fashola, ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya na aiki kan titunan da jimmilan tsayinsu ya kai kilomita 960 guda 21 a jiha
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatarwa yan Najeriya cewa za'a kammala manyan tituna biyu da ake kan ginawa a yankin kudu maso yamma kafin karshen shekarar 2022.
Ginin Tituna
Samu kari