Haduran mota a Najeriya
Wani gwarzon direba ya nuna kwarewarsa ta tuƙi yayin da wata Tankar Man Fetur ta kama da wuta a cikin mutane, ya tuƙa ta zuwa wajen gari don ceton mazauna yanki
Za a ji yadda wahalar Najeriya ta sa wani ya koma dauko kayan itace da gangariyar motar miliyoyi. Malam Bahaushe yana cewa kuturu da kudinsa, sai na kasan kwano
Kamfanin kera motoci A Najeriya, Innoson Vehicles Manufacturing (IVM) ya fitar da sabbin nau'ikan babura masu kafa uku ga kasuwannin Najeriya cikin wannan lokac
Wani dan takarar gwamnan jihar Delta a karkashin jam’iyyar APC Amb Uba A. Michael ya gamu da mumunan hatsarin mota a hanyar filin jirgin sama da ke kusa da gari
Wata mota dauke da silindar gas ta fadi a jihar Kano, ta lalata dukiya sannan ta hallaka wani mutum daya. Wannan lamari ya faru ne da safiyar yau Talata a Bichi
Remo - Direban Tirela, Moshood Gbadamosi, ya hallaka yara biyu, Olamide Opeyemi da Damilola Opeyemi a garin Ilisan-Remo dake jihar Ogun ranar Juma'ar da ta gaba
Wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da motoci biyu a jihar Kano, ya cinye rayukan akalla mutum 19, yayin da wasu 26 ke kwance a asibiti suna karban kulawa.
Akalla rayuka bakwai sun salwanta yayinda wasu suka jigata a wani mumunan hadarin motan da ya auku ranar Kirismeti a jihar Ogun, Daily Trust ta ruwaito cewa.
Dan takarar gwamna a jihar Benue ta auna arziki yayin da motarsa tayi hatsari a wata hanya a jihar ta Benue. An dauke shi zuwa asibiti a halin yanzu don duba sh
Haduran mota a Najeriya
Samu kari