Jihar Rivers
Ministan sufuri kuma tsohon gwamnan jihar Ribas, Rotimi Amaechi, a yau Asabar ya ayyana shiga tseren takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya a zaɓen 2023 dake tafe
Kungiyar Matasan Ijaw, IYC ta duniya ta bayar da sanarwa ta musamman, inda ta ce matsawar wani mummunan lamarin ya samu tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan,
Halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki a yanzu yana shafar mazauna kasar da gwamnatocin jihohi a yankuna daban-daban hakan yasa suke karbo manyan bashi musa
Kotun Gwamnatin Tarayya a Port Harcourt, babban birnin Jihar Rivers ta yanke hukuncin daurin gidan yari ga wasu mutane biyar saboda satar danyen man fetur. Kama
Bayan tabbatar da kudirinsa na neman kujera lamba ɗaya a Najeriya, gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya sha alwashin aje makamansa ya koma gefe bisa sharaɗi guda ɗaya.
An shiga murna a Jihar Rivers a ranar Talata bayan Gwamna Nyesome Wike ya ce daga yanzu gwamnatinsa za ta mayar da hankali ne wurin walwalar al'umma da bada tal
Jihar RIvers - Wani mutumi yayi numfashinsa ta karshe a dakin Otal dake Ada George, karamar hukumar Obio-Akpor ta jihar Rivers bayan shakatawa da yarinyaa.
Hukumar shige da fice ta Najeriya, NIS, ta saki fasfotin fitar kasar waje na tsohon gwamnan jihar Ribas, Peter Odili, wanda ta kwace kwanakin baya a Abuja.
An tsinci gawawwakin mutane a wani yasasshen asibitin gwamnati da ke Elele Alimini wacce anguwa ce a karamar hukumar Emohua. Shugaban karamar hukumar, Dr Chidi
Jihar Rivers
Samu kari