Jihar Rivers
Babban bankin Najeriya ya ce ba zai tsaya yana kallo bankuna sjna wahal da yan Najeriya wajen ba su sabbin takardun kuɗi, don haka zata sa kan muhimman dakuna.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, sun haɗu da gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ranar Alhamis 26 ga watan Janairu
Dumo Lulu-Briggs, dan takarar gwamna na jam’iyyar Accord ya tsallake rijiya da baya a hannun yan bindiga a ranar Asabar, kuma ya zargi PDP da hannu a ciki.
Rahotannin daga jihar Ribas sun bayyana cewa dan takarar gwamna a jam'iyyar Accord wuta, sun lalata motar sulken da yake ciki yau Asabar 21 ga watan Ajanairu.
Babban Bankin Najeriya, CBN, a Jihar Rivers ya yi zargin cewa wasu bankunan kasuwanci a Fatakwal sun boye makuden sabbin nairori har N4.2bn sun ki saka wa a ATM
Wasu tagwayen abubuwa masu fashewa sun tashi a yayin da ake tsaka da kamfen din jam'iyyar APC a Fatakwal, jihar Ribas. Mutum uku sun jigata suna kuma asibiti.
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta damke wani matashi mai Shekaru 17 tare da wani matashi da suke dirkawa mata ciki a makyankyasar jarirai da aka bankado.
Fitaccen mawakin Najeriya, Habeeb Okikiola, wanda aka fi sani da Portable ya burge masayansa yayin wani wasa da ya yi a Fatakwal a tsakiyar rafi a jihar Ribas.
Gwamnan jihar Ribas kuma jagoran tawagar G5, Nyesom Wike, yace a watan Janairu mai kamawa zai bayyana wa kowa wanda zai tallata don ya gaji Buhari a zaben 2023.
Jihar Rivers
Samu kari