Jihar Rivers
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya kira taron shugabannin jam'iyyar PDO da masu ruwa da tsaki na jihar Ribas, karo na farkon tun bayan zaben fidda gwani.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya sauka kan tsohon ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, inda ya masa tatas kan zargin da ya masa, yace Amaechi ya gaza ta ko ina.
Akalla yan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party guda 18 ne suka ziyarci Gwamna Nyesome Wike na jihar Ribas a ranar Talata, 6 ga watan Satumba.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Ribas sun damke wata da ake zargi da safarar kananan yara mai suna Maureen Wechinwu wacce tayi ikirarin ita Rabaren Sista ce.
Za a ji yadda aka yi garkuwa da Sarki da ‘Yan fadarsa a Ribas. Tun da aka yi gaba da Sarkin na karamar hukumar Akuku Toru a Ribas, ba a sake jin duriyarsa ba.
Wasu mutane da ake zargin yan daban siyasa ne na jam'iyyar PDP sun tashi taron magoya bayan ɗan takarar Shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar a jihar Ribas.
Wani rahoton jaridar Punch ya bayyana cewa, jami'an tsaro da sanyin safiyar yau Juma'a suka garkame otal da matasha, gidan mai mallakin wani jigon siyasar PDP.
Rahoton jaridar The Nation ya nuna cewa ganawar da Atiku Abubakar ya yi da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ta gaza kawo wani sauyi a rikicin da ke tsakaninsu.
Gwamna Nyesom Wike ya gayyaci jagoran jam'iyyar APC a Jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya zo ya kaddamar da ayyuka a Jihar Rivers a ranar 9 ga wa
Jihar Rivers
Samu kari