Rikicin Ma'aurata
Mr Adegbenga Dada, Injiniya wanda kuma yarima ne daga Eruku a karamar hukumar Ekiti na Jihar Kogi, ya ce matarsa na neman ya biya kudi kafin ta yarda su yi kwan
Jihar Delta - Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta kama wani matashi dan shekara 23 mai suna Godspower Adigheti bisa zargin kashe budurwar sa, Gift Oloku har la.
A wannan makon, labaru marasa dadi ne aka rika dangatawa da Jarumin Nollywood Yekini Higher wanda ake kira Itele. Jarumin wanda ya sha suka a dandalin sada zumu
Matar aure ta nemi a raba aurensu da mijinta kan zargin cewa baya bata abinci da daukar dawainiyarsu, inda ta yarda za ta biya shi sadakin N40,000 da ya bata.
Rikici ya barke tsakanin wani Boka da wani mutumi kan wanene hakikanin Uban 'da a karamar hukumar Owode-Obafemi dake jihar Ogun, Kudu maso yammacin Najeriya.
A ranar Laraba, 2 ga watan Maris ne wata kotun Jos ta raba auren shekaru 15 tsakanin wani Shepnaan Emmanuel da matarsa mai suna Linda, saboda saurin fushinta.
Wata kotun Jos da ke zama a Nassarawa Gwong, ta gimtse auren shekara bakwai tsakanin Sumaiya Muhammad da mijinta, Bala Usman, saboda kaurace mata da ya yi.
Mukandamage Domitila ta auri yayanta na jini ba tare da ta san cewa suna da alaka ba, kuma har sun haifi yara 3 tare, ta ce sun gano hakan ne ta wajen yan uwa.
Peter Oyuk, Wani tsoho mai shekaru 84, ya sha mamakin yadda matan sa 2 suka sake aure bayan ya yi tafiya tsawon shekaru 47. Kamar yadda LIB ta ruwaito daga The
Rikicin Ma'aurata
Samu kari