Rabiu Kwankwaso
Jagora a APC, Garba Kore ya fadawa Gwamnatin Abba ta cire Sarakuna da aka kirkiro a Kano. A lokacin baya shi yana cikin wadanda suka yi maraba da kirkiro sarakuna.
Wata takarda ta nuna an shirya cafke wasuda zarar Nasiru Gawuna ya yi nasara a kotu. APC ta karyata zancen ba ‘yan sanda su damke wasu idan Gawuna ya samu mulki
Za a ji cewa jam’iyyar NNPP ta samu karin kujerar majalisar dokoki a jihar Nasarawa. an samu wadanda su ka lashe zabe a APC, PDP, NNPP har da SDP a Nasarawa.
Jam'iyyar APC a jihar Kano da Umar Ganduje sun tafka mummunar asara bayan ciyamomin kananan hukumomi uku sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP a jihar.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge, Hon. Muhammd Bello Shehu ya yi abin alkairi ga magoya bayan jam'iyyar NNPP a mazabarsa da ke jihar Kano.
Mai kudin Afrika ya sha alwashin bada gudumuwa a mahaifarsa ta Kano. Aliko Dangote ya ji kiran Abba Gida Gida, ya zo Kano ya bunkasa tattalin arziki
Shugaban hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci a Kano, Barista Muhuyi Magaji ya sha alwashin fara kai samame runbunan ajiyar kayan abinci.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bukaci al'ummar Najeriya da su karfafa hadin kan da ke tsakanin su domin samar da dawamammen ci gaba a kasar.
Kanada ta yarda ta taimakawa Jihar Kano domin magance matsalolin kiwon lafiya, ilmi da sauransu. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi bayanin makomar zamansa da jakadan.`
Rabiu Kwankwaso
Samu kari