Rabiu Kwankwaso
Kotun daukaka kara ta tsayar da ranar Juma'a don yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Kano. Gwamna Yusuf ya daukaka karar hukuncin kotun sauraron kararrakin zabe.
Kungiyoyi da jagorori sun haskawa Gwamnati hadarin soke zaben Kano a kotu, an tunawa Bola Tinubu cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf aka zaba a zaben gwamnonin 2023.
Atiku Abubakar ya fara kiran ‘yan adawa su yi wa jam’iyyar APC taron dangi a zaben 2027. NNPP ta ce idan Atiku yana so ayi taron dangi, akwai sharadi guda.
Yayin da ake jiran a ji wanda zai yi nasara, magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da mutanen Nasiru Yusuf Gawuna, hukumomi sun inganta tsaro a Kano har zuwa Filato.
‘Dan takarar shugaban ƙasar ƙasar a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya na buƙatar haɗin kan sauran jam'iyyun hamayya domin kawar da APC mai mulki zuwa zaben 2027.
Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano ya fitar da sanarwa yayin da ake jiran hukuncin zaben Gwamna. Ana shari’a ne tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf da Nasiru Yusuf Gawuna.
Bayan canjin gwamnati da kuma tsadar da rayuwa ta yi a Najeriya, Kungiyar ASUU ta reshen YUMSUK ta koka game da yadda abubuwa su ke tafiya a mulkin Abba Kabir Yusuf.
Kotun ɗaukaka ƙara a Najeriya na ci gaba da yanke hukunci a shari'o'in zaɓen 'yan majalisa da aka kai gabanta, mun tattaro wadanda su ka dauki hankalin jama’a
Abdulaziz Abdullahi Umar Ganduje ya je ofishin NNPP, ana tunanin zai koma jam’iyya mai kayan marmari. Shi kuwa ‘Danuwansa watau Umar Abdullahi Ganduje 'dan APC ne.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari