Rabiu Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa kafin karshen watan nan zai fice daga jam'iyyar hamayy
Shugaban jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya nuna farin cikinsa kan sha'awar shiga jam'iyyarsu da mutane ke yi, yana mai cewa suna maraba da kowa amma
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta ce suna kan tattaunawa da tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso akan batun komawar sa jam’iyyar kafin zuwan z
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tare da wasu jiga-jigan siyasa a Najeriya sun kaddamar sabuwar kungiyar siyasa 'The National Movement.'
Tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tare da wasu jiga-jigan siyasa a Najeriya sun kaddamar sabuwar kungiyar siyasa mai suna The National.
Manyan mutane sun yiwa masallacin Aliyu Bin Abi-Dalib da ke Kano tsinke domin halartan daurin auren Hafsat, diyar babban akawu na tarayya, Alhaji Ahmed Idris.
Kano - Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shiga tsaka mai wuya kan yadda siyasar 2023 zata kasance.
Dan siyasar jihar Kano ya magantu kan dalilin da zai sa a hana 'yan yankin Kudu tsayawa takarar shugabancin kasa a zaben 2023 mai zuwa, ya ce bai zai yiwu ba.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan Kano ya bayyana cewa har yau bai kai ga yanke shawara kan yiwuwar tsayawarsa takarar shugaban kasa a zaben 2023 ba.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari