Rabiu Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake kalubalantar gwamna Ganduje bisa yawan karɓi bashi a jihar
Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ce bai gamsu da ayyukan da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi ba a jihar. Kwankwason ya bayyana gakan ne ya
Nada Muhammad Tajo Othman, tsohon jami'in kwastam dan shekara 66 matsayin shugaban kwamitin soshiyal midiya na tafiyar Kwankwasiyya ya janyo cece-kuce tsakanin
Kwankwaso ya magantu kan ra'ayinsa na ci gaba da tafiya da Shekarau a harkar siyasa. Ya ce bai da matsala da ci gaba da zama a inuwa daya da Malam Shekarau.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi tsokaci a kan yadda alaka take tsakaninsa da magajinsa, Dr Abdullahi Umar Ganduje kafin tayi tsami.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta labaran da ke yawo a kafafen yada labarai kan cewa hukumar yaki da rashawa, EFCC, ta yi ram da shi.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso , ya mika kansa ga hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau )EFCC).
Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya ki amsa gayyatar hukumar yaki da rashawa ta EFCC, a makon da ta gabata kamar yadda Premium Times ta ruwaito.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce rikicin da ya dabaibaye jam'iyyar PDP ya na iya tarwatsa jam'iyyar baki daya idan ba a gyara ba.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari