Rabiu Kwankwaso
Kotu ta jagwalgwalawa kusoshin jam’iyyar PDP lissafi a Kano, ta tabbatar da Shehu Sagagi bayan Shugabannin PDP na Kano sun kai kara a gaban Alkali a Abuja.
Kwamred Olufemi Ajadi wanda yana harin kujerar shugaban kasa ya yi rajista da NNPP. Matashin ya bayyana cewa ya ga za a tafi da matasa a wannan jam’iyyar adawar
Kwankwaso ya samu tarba daga shugaban jam’iyyar na kasa, Farfesa Rufa’i Alkali da sakataren kwamitin tsare-tsare na jam'iyyar na kasa, Sanata Suleiman Hunkuyi
Bayan cece-kuce da shirye-shiryen siyasa, a yammacin yau (Talata) tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso zai bayyana sha'awar tsayawa takarar shugabanci.
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya kammala shirye-shiryen kaddamar da takararsa na shugabancin kasa a zaben 2023 a karkashin jam'iyyar New Nige
Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya bayyana wa’adin shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na 2 a matsayin wata damar da ya bata na alkawarin da ya yi ga ‘yan Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi'u Kwankwaso, ya bukaci 'yan Najeriya musamman matasa da su shiga jam'iyyar NNPP don dawo da Najeriya da samar da rauwa mai kyau
A jiya, an naɗa tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin jagoran jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP), The Nation ta ruwaito. The
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karo ilimi inda ya kammala digirin digirgir a Jami’ar Sharda ta kasar Indiya a fannin Injiniyan Ruwa.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari