Rabiu Kwankwaso
Tsohon sanatan Kano ta tsakiya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce sun shiga NNPP ne domin cika burin mutanen Najeriya na samun shugabanci nagari wanda zai ceto
Matasan da ke yankin Daura a Arewacin Katsina sun yi zama da jagororin Jam’iyyar NNPP na jihar, har aka yarda a marawa Rabiu Kwankwaso baya a zabe na 2023.
Darekta Janar na kwamitin yakin neman zaben Peter Obi kuma Hadimin tsofaffin shugaban na Najeriya, Doyin Okupe ya ce Obi ba zai yi takara a jam’iyya ta NNPP ba.
Mr Olufemi Ajadi, dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwa jam'iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ya sanar da janyewarsa daga takarar, Daily Trust ta ra
Amb. Aminu Wali da Sanata Bello Hayatu Gwarzo su na rikici da Shehu Wada Sagagi a kan shugabancin PDP. Wannan rigima ta jawo kowane bangare sun yi zabensu dabam
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Kano a ranar Talata ta janye umarninta na hana shugaban jam'iyyar PDP, Shehu Sagagi daga bayyana kansa a shugaban PDP.
‘Dan takarar Gwamnan Kano, Muaz Mahaji ya yi alwashi ba zai bada kudi domin a tsaida shi ba, ya ce Gwabnatin da za suyi ba ta shi bace da iyalinsa kurum ba ce.
Dan Kwankwasiyya ya fice daga tafiyar bayan hana shi takarar ‘Dan Majalisa a NNPP. Yusuf Sharada ya sauya-sheka zuwa Jam’iyyar APC, har ya zauna da Gwamna.
Jam'iyyar NNPP ta kwatanta dan takarar shugabancin kasa a karkashin ta, Kwankwaso a matsayin "ma'aikin Ubangiji" wanda yake son yakar yunwa da hadaa kan kasa.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari