Rabiu Kwankwaso
Shugaban kungiyar kare hakkin Kirista da Musulmi, Prophet Iwu Jideogu Ogbu, ya bayyana cewa Sanata Rabiu Kwankwaso na NNPP ne zai lashe zaben 2023 mai zuwa.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP Engr Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi alkawarin magance matsalar rashin tsaro da samar da ingantaccen ilimi a kasar idan
Za a fahimci akwai kokarin da ake yi na hada-kan ‘yan takaran jam’iyyun adawa na Labour Party (LP) da New Nigeria People’s Party (NNPP) domin a doke APC da PDP.
Goodluck Jonathan ya ba ‘yan takarar shugaban kasa a 2023 shawarar su yi kamfe mai tsabta, Jonathan ya taya ‘Yan takaran APC da PDP murnar nasarar da suka samu.
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben fidda gwani na jam'iyyar da aka yi a ranar Laraba.
Jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne zai lashe zaben shugaban kasa na 2023.
Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta shirya gudanar da zaɓen fidda gwani na dan takararta na shugaban ƙasa yau a Abuja, Deleget 774 ne zasu yanke hukunci a Abuja
Nura Khalil da John James Akpanudoedehe za su rikewa NNPP tuta a Akwa Ibom da Katsina, Malam Aminu Ringim zai yi takara a jihar Jigawa, Sule Hunkuyi a Kaduna.
PRP ta tsaida ‘dan takarar gwamnan jihar Kano a zaben da za a gudanar a shekarar 2023. Salihu Tanko Yakasai ne wanda ya yi nasarar lashe zaben fitar da gwani.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari