Rabiu Kwankwaso
Rahotanni daga Kano na nuni da cewa an dakatar da Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso daga jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari na tsawon watanni shida. Kwamitin.
Shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya yi shagube ga dan takarar shugaban kasa na NNPP, Rabiu Kwankwaso, cewa ya ta kamun kafa don ya zama ministan Abuja.
Farfesa Bem Angwe ya fitar da sanarwa na musamman cewa ya hakura jam’iyyar NNPP. Mummunan sabani ya jawo babban jagora a NNPP ya fice daga jam’iyyar kayan dadi.
Idan NNPP ta yi rashin sa’a, za a iya yin waje da Gwamna Abba Kabir Yusuf. Abdullahi Ganduje da ake tunanin an ga bayan shi, ya sake zama matsalar Kwankwaso.
Ana shirin ruguza nasarar NNPP a zaben Gwamna da aka yi a bana. Shehin malami, Dr. Sani Ashir ne wanda ya jagoranci sallar da gwamnati ta shirya ya fadi haka.
Abba Kabir Yusuf ya je kotun daukaka kara da nufin a ki karbar hukuncin shari’ar zaben Gwamnan 2023. Ana fafatawa a kotu tsakanin Nasir Yusuf Gawuna da NNPP
Gwamnan jihar Kano, Abba Gida Gida, Jagoran Kwankwasiyya da wasu jiga-jigan NNPP sun yi taron addu'a na musamman don nasara a shari'ar da ake yi a kotun zabe.
Majiyoyi sun bayyana dalilan da suka sa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai nada Rabiu Kwankwaso na jam'iyyar NNPP a matsayin daya daga cikin ministocinsa ba.
Shugabannin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na jihohi, ba su gamsu da hukuncin ƴan kwamitin NWC suka ɗauka ba na dakatar da Dr Boniface Aniebonam.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari