Rabiu Kwankwaso
An yi magana kan ziyarar da Atiku ya kai wa Rabiu Kwankwaso. Fitaccen mai sharhi kan al'amuran siyasa kuma ɗan rajin kare hakkin bil'adama Adeyanju Deji ne.
Bayanai sun fito yayin da Atiku Abubakar ya je wajen Rabiu Kwankwaso. Yayin da Abdullahi Ganduje ya hadu da Nyesom Wike, Atiku ya hadu da madugun Kwankwasiyya
Jam’iyyar APC mai-mulkin Najeriya ta na ganin yawan sukar Abdullahi Umar Ganduje da ayyukansa ne ya cuci Rabiu Musa Kwankwaso da ake rabon Ministocin tarayya
Za a ji wasu sun shiga hannun ‘Yan Sanda bayan an yi amfani da fasahar zamani, ana cafke masu ihun a tsige Sarki Aminu Ado Bayero a mulkin Abba Kabr Yusuf.
Shugaban APC ya yi magana kan alakar Gwamnonin da Mataimakansa. Abdullahi Umar Ganduje ya ce Mataimakin Gwamna tamkar tayar da ake daukowa ne idan an yi faci.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa shugaban jam'iyyar ta kasa, Abdullahi Ganduje ba zai hana Rabiu Kwankwaso shigowa jam'iyyar ba don ci gaba ake nema.
Tsohon Kwamishinan Kano ya zama babban Hadimin Abdullahi Umar Ganduje a Sakatariyar APC. Malam Muhammad Garba ya zama shugaban ma’aikata watau COS a APC ta kasa
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta aike da muhimmin garhaɗi ga dhugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje.
Sanatan Kano ya tallafawa yara 200 da kudin makaranta a sakamakon karin kudin jami’a. Rufai Hanga ya dauki dawainiyarsu ne domin ganin yadda aka kara kudi.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari