Jam'iyyar PDP
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna jin dadi da maraba da sauyin sheka da ke faruwa cikin APC, yana kuma fatan karin ‘yan adawa za su bi sahu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan batun maida Najeriya karkashin jam'iyya daya. Ya nuna cewa 'yan adawa sun rasa madafa a siyasar kasar nan.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno na Akwa Ibom ya shawarci kwamishinoni da masu mukami a gwamnatinsa su koma APC tare da shi ko su yi murabus.
A Najeriya musamman da ake tunkarar shekarar 2027 da za a gudanar da zabe, yan siyasa da dama sun sauya sheka daga jam'iyyunsu zuwa wasu domin biyan buƙatar kansu.
Za a ji yadda hadakar Atiku Abubakar ta karyata rahotannin cewa ta zabi jam’iyyar ADC don zaben 2027, ta kuma nesanta kanta daga jita-jitar ba Salihu Lukman mukami.
Za a ji cewa gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya kwantar da hankalin magoya baya da ke cikin fargabar zai iya sauya sheka zuwa APC kamar wasu manyan PDP.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya amsa da Amin lokacin da Femi Gbajabiamila ya yi addu'ar ci gaban APC a ziyarar da ya kai gidan gwamnati a Osogbo.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya kore amfani da jam'iyyar PDP a haɗakar da ƴan adawa ke shirin yi don kawo sauyi a Najeriya.
Yayin da ake zargin APC ta kawo rigima a jam'iyyun adawa, tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce APC da shirin kawo rikici a SDP kamar yadda ta yi a PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari