Jam'iyyar PDP
A labarin nan, za a ji cewa PDP na iya fuskantar babbar barazana yayin da gwamnoni da sauran masu ruwa da tsaki a Kudu maso Gabas ke barazanar ficewa.
Jami'an tsaro da aka jibge a sakatariyar PDP da ke Abuja sun fatattaki mambobin kwamitin amintattu daga dakin gudanar da taron NEC da ke a hedikwatar jam'iyyar.
'Yan sanda sun mamaye hedikwatar PDP a Abuja saboda takaddamar taron NEC, amma jam'iyyar ta tabbatar da cewa taron zai gudana kamar yadda aka tsara.
Jam'iyyar PDP a Kebbi ta shirya shiga ƙawancen 'yan adawa don kayar da APC a 2027, duk da raunin da ta samu a baya-bayan nan sakamakon sauye-sauyen sheka.
Babban mai ba da shawara kan harkokin yada labarai ga mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Iliya Damagum, ya yi murabus daga kan mukaminsa.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Dr. Goodluck Jonathan ya bayyana yadda aka hana shi karɓar mulki kafin rasuwar marigayi Umaru Musa Yar'Adua a Abuja.
Bayan barin mulki a jihar Edo, ana cigaba da zargin Godwin Obaseki da wawure kudin masarautar Benin yayin da Mai Martaba ya bayyana yadda tsohon gwamnan ya yi.
Shugaba Bola Tinubu ya gana da dakataccen Gwamna a Rivers, Siminalayi Fubara inda ya amince da dawo da shi kan mulki bisa wasu sharuda masu tsauri.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar jam'iyyar APC a yankin Gabas ta Tsakiya na son shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauko Yakubu Dogara a madadin Kashim.
Jam'iyyar PDP
Samu kari