Jam'iyyar PDP
Yayin ake fuskantar babban zabe a Najeriya a shekarar 2023, guguwar sauya sheka na cigaba da kaɗawa, inda yan jam'iyyar ADP suƙa koma jam'iyyar PDP a Ondo.
Wani tsagin jam'iyyar APC da ke adawa da Tinubu sun bar APC, sun kuma bayyana komawarsu PDP yayin da Bukola Saraki ya karbe su zuwa jam'iyyar a ranar Asabar.
Jigon babbar jam'iyyar hamayya a jihar Abia ya gargaɗi masu ruwa da tsaki a PDP ta ƙasa, kada du yi kuskuren barin Sanata Kalu da gwamnan Ebonyi su dawo PDP.
Gwamna Nyesome Wike na jihar Rivers ya yi hasashen cewa jam'iyyar APC mai mulki a kasa za ta tarwatse kafin babban zaben shekarar 2023, ya ce hakan zai faru ne
Jarumin Nollywood, Yul Edochie ya bayyana cewa yana fatan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar zai mara masa baya don cika burinsa na zama shugaban ka
'Yan jam'iyyar APC sun koka kan yadda wasu 'yan cikin gida ke kokarin bata sunan jam'iyyar. Sun zargi cewa, wasu daga cikinsu 'yan PDP ne a cikin jam'iyyar APC.
Adamawa Yola - Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ranar Laraba, 1 ga Disamba, ya rabawa manyan Sarakunan gargajiyan 1st class motocin SUV da Hilux.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana irin shirin da ya yiwa sauran jam'iyyun siyasa a jihar idan zaben 2023 yazo. Ya ce, zai koya musu darasi mummun
Sabon shugaban PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu, yace jam'iyyun siyasa su sanar da 'yan Najeriya cewa karin shekaru takwas na mulkin APC na iya tarwatsa kasar duka.
Jam'iyyar PDP
Samu kari