Jam'iyyar PDP
Jigon jam'iyyar adawa PDP, Raymond Dokpesi yace yan fafutukar awaren IPOB, karkashin jagorancin Nnamdi Kanu, sune zasu hana yan Najeriya su amince da Igbo.
Mata Mambobin babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa, PDP, sun bukaci uwar jam'iyyar ta tuna da su, ta basu muƙamin mataimakin shugaban jam'iya na ƙasa a taro mai zuwa
Jam'iyyar APC da ta PDP sun yi tarurrukan gangami a wasu jihohin Najeriya. An samu matsala a wasu jihohi yayin da shugabanni biyu suka fito. Ga jerin wadanda su
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a 2019, Atiku Abubakar, yace yan Najeriya da kansu zasu zaɓi jam'iyyar PDP a zaben 2023.
Jam’iyyar PDP ta shigar da kara a kan dambawar siyasar Zamfara a kotun tarayya na Abuja. Lauyan PDP, O.J. Onoja ya roki Alkali ya sauke wadanda suka koma APC.
Duk da cewar yankinsu ya samu shugabancin jam’iyyar na kasa, wasu manyan jiga-jigan PDP na so a bude tikitin takarar shugaban kasa ga dukka yankunan kasar.
Tsohon shugaban PDP na kasa, Kawu Baraje a ranar Alhamis, 14 ga watan Oktoba ya ce jam'iyyar ta bai wa arewa zabin fitar da dan takarar shugaban kasa a 2023.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Delta, tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya da sauran dumbin magoya bayansu sun fice daga jam'iyyar APC, zasu koma PDP.
Jam'iyyar PDP ta tsayar da dan takarar shugabancinta gabanin babban taronta da zai guduna anan gaba kadan cikin wannan watan na Oktoba. An bayyana sunan wanda y
Jam'iyyar PDP
Samu kari