Jam'iyyar PDP
Tsohon kwamishinan ilimi a jihar Kwara, kuma tdohon ɗan gani kashenin Bukola Saraki, ya fice daga babbar jam'iyyar hamayya PDP ya koma jam'iyyar APC mai mulki.
Kakakin majalisar dokokin jihar Plateau da aka tsige kwanakin baya Rt Hon Abok Ayuba a ranar Asabar ya sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Yayinda ake shirin zaben 2023, tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya ziyarci magabacinsa, Sanata Danjuma Goje, a gidansa dake birnin tarayya.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbi wani jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Jihar Edo, Isaiah Adanagbe, sakataren jam'iyyar a m
Kungiyar yan kasuwa a arewa maso gabashin Najeriya sun karban wa tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, Fom ɗin takara karkashin inuwar jam'iyyar PDP
PDP ta ce matasa da ke tsakanin shekaru 25 da 30 wadanda ke shirin neman takarar mukamai daban-daban za su biya kaso 50 cikin dari na kudin fam din takara.
Gabanin babban zabe na shekarar 2023 mai zuwa, jam'iyyar PDP ta kayyade Naira miliyan a matsayin kudin fam da na nuna sha’awar tsayawa takarar shugaban kasa.
Wata kungiyar Arewa na hadin kan ƙasa, 'Northern Alliance for National Cohesion, NANC, a ranar Talata ta bukaci gwamnan Rivers Nyesome Wike ya janye kalaman da
Sanata Aishatu Dahiru Ahmed ta bayyana shirinta na neman kujerar gwamna a jihar Adamawa. Sanatar ta taba wakiltar Yola/Girei a majalisar wakilan tarayya a PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari