Jam'iyyar PDP
Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da kafar yada labarai ta BBC, inda ya kara da cewa kungiyar siyasa da aka kaddamar kwanan nan; ‘National Movem
Akwai alamu da ke nuna cewa jam’iyyar PDP na kokarin lallaba manyan tsoffin mambobinta da suka sauya sheka zuwa wasu jam’iyyun siyasa domin su dawo cikinta.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Abubakar Bukola Saraki, ya ce zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa kafin karshen wannan wata ta Maris.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya taka wa gwamnan jihar Ribas birki. ya gargaɗi ce kan kalamansa na barazana, ya yi kira ga PDP ta umarci Wike ya dakata hak
Wasu makusantan tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso suka ziyarci Ibrahim Shekarau a Abuja a ranar Alhamis domin lallaba shi ya dawo jam'iyyar PDP.
Wasu jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a karamar hukumar Obanliku a jihar Cross River su biyar sun sauya sheka zuwa Peoples Democratic Party.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo ya jaddada cewa ba karamin dadi zai ji ba idan dan kabilar Igbo ya zama Shugaban kasa bayan Shugaba Muhammadu.
Tun baya sauke gwamnan Ebonyi, Dave Umahi daga kujerarsa, wasu daga cikin 'yan siyasar Najeriya sun fara shan jinin jikinsu ganin cewa sun sauya sheka su ma.
A ranar Alhamis Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya ce ya kamata babbar jam’iyyar adawa wato PDP ta zagaya kasa wurin neman yafiyar ‘yan Najeriya maimako
Jam'iyyar PDP
Samu kari