Jam'iyyar PDP
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Kano da ya tada hantar gwamna Ganduje a 2019, Abba Gida Gida ya fice daga jam'iyyar PDP, ya koma jam'iyyar NNPP mai kayan marma
Gabanin zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar PDP da aka shirya gudanarwa a ranar 29 ga watan Mayun 2022, Saraki ya ce jam’iyyar ba ta kebe Atiku ba.
Jimi Lawal, Mashawarci na muamman ga gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kan habbaka saka hannun jari, ya shiga jam'iyyar PDP a Jihar Ogun., rahoton Daily Tru
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr AbubakarBukola Saraki da gwamnonin jihohin Sokoto da Bauchi, Aminu Tambuwal da Bala Mohammed sun gana a Abuja kan lamarin.
Kungiyar gwamnonin jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) sun yi Alla-wadai da hauhawar farashin kayayyaki da kuncin rayuwar da jama'a ke fama da shi a kasar
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC, a ranar Alhamis ta ce ba za ta dauki wani mataki ba game da hukuncin kotu na tsige Dave Umahi a matsayin gwamnan Ebonyi bisa
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya shiga jarin masu neman tikitin takarar shugabancin kasa a jam'iyyar PDP. Ya siya fom din takarar, yana m
Tsohon gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, ya bayyana dalilinsa na hallartar taro inda tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ayyana sha'awarsa na tak
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bai kamata a ka'ida hukumar zabe mai zaman kanta ta halarci taron gangamin jam'iyyar APC da aka shirya yi a ranar 26 ga Maris ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari