Jam'iyyar PDP
Kotu ta sanya ranar 11 ga watan Afrilu domin yanke hukunci kan karar da ke neman a tsige dan majalisar wakilai, Dogara daga kan kujerarsa saboda komawa APC.
Atiku, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2019, ya bayyana matakinsa nasa ne a babban dakin taron kasa da kasa da ke Abuja, inji rahoton Guardia
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya ziyarci tsoffin shugabannin kasa, Abdulsalami Abubakar da IBB kan kudirinsa na son zama shugaban kasa a 2023.
Ɗaya ɗaga cikin yan takara kuma gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce za su zauna da tsohon mataimakin shugaban ƙasa domin tattauna batutuwa game da 2023
Da alamun wasu jiga-jigan Kwankwasiyya a jihar Kano sun balle darikar yayinda suka yi zaman tattaunawa da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ranar Talata
Atiku ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai a Abuja ranar Talata, 22 ga watan Maris, kwana guda kafin ya ayyana takararsa a hukumance, inji shi.
iga-jigan jma'iyyar PDP na Kudu maso Yamma su yi taro a ranar Talata, inda suka yanke shawarar cewa daga yankin kudu ya kamata jam'iyyar ta fitar dan takarar sh
Gwamna Aminu Tambuwal na jigar Sokoto ya bayƴana cewa labarin da ake jingina masa ba yanzu ya yi su ba kuma yana kira ga mutane su yi fatali da maganar baki 1
Wani babban jigo a APC kuma tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Kwara, ya tabbatar da sauya sheka daga jam'iyyar mai mulki zuwa ta tsagin jam'iyyar hamayya PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari