Jam'iyyar PDP
Akwai alamun manyan jam’iyyun siyasar kasar biyu na All Progressives Congress da Peoples Democratic Party za su iya tura tikitin shugaban kasa zuwa shiyya daya.
Rahoto ya bayyana cewa, dubban dubatan 'yan APC da PDP daga jihar Katsina ne suka mika kansu ga jam'iyyar NNPP bayan da aka kammala zaben kananan hukumomi.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ɗaukar wa yan Najeriya alaƙawarin zai aiki da matasa kuma ya mika musu mulki bayan gama wa'adinsa.
Gwamna Bala Mohammed ya bayyana cewa har yanzu tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan bai yanke shawarar ko zai yi takarar shugabancin kasar ba a 2023.
Ɗan takarar ƙujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar babbar jam'iyyar hamayya, Pius Anyim, ya sha alwashin kawo sauyi a Najeiya cikin shekara ɗaya a mulki.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, a ranar Talata, 12 ga watan Afrilu, ya yi alkawarin tafiyar da gwamnatin da za ta hada kowa da kowa idan ya lashe zabe.
A kalla yan takarar shugaban kasa hudu a karkashin jamyyar PDP ne suka ce za su da sasanci domin ganin jam'iyyar ta yi nasara a babban zaben shekarar 2023, raho
Bayan tsohon gwamnan Ekiti ya siya Fam da kuma tsohon mataimakin shugaban majalisar dokokin Abia, yanzu yan takara karkashin PDP sun kai 15, duk sun siya Fam.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na PDP kuma tsohon gwamnan Jihar Anambra ya ce dole ne a ba dan yankin kudu maso gabashin kasar nan mulkinta, Daily Trust
Jam'iyyar PDP
Samu kari