Jam'iyyar PDP
Shugaban ma'aikata a fadar gwamnatin jihar Delta tare da wasu kwamishinoni 9 da hadimai sun aje muƙamansu sabida suna da burin shiga siyasa a babban zaɓen 2023.
Gwamna jihar Benuwai, Samuel Ortom, wnada ke jagorantar kwamitin tsarin karba karba na jam'iyyar PDP ya musanta rahoton dake yawo cewa ya bar kofa a bud'e.
Jam'iyyar PDP a Zamfara ta ce ta lura da yadda 'yan APC ke cikin damuwa tun bayan gudanar da babban taron jam'iyyar a watan Maris. Ta ce a shirye take ta karbe
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Ribas ya ce yana da iko da karfin da ake bukata a zaben shugaban kasar da zai ceto Najeriya a 2023, The Cable ta ruwaito. Ya bayyana
Jigon siyasar jihar Gombe, kuma sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya zai koma jam'iyyar PDP gobe Laraba. Wannan na zuwa ne bayan da rikici ke kara yawa tsakanin
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da tsohon gwamnan jihar Anambra, za su sa labule da mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar wakilai.
Ana sa ran kwamitin shiyya mai mambobi 37 na jam’iyyar PDP zai bayyana hukuncinsa kan tsarin shiyyar da jam’iyyar za ta bi a babban zaben shugaban kasa na 2023.
Wasu ‘yan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP irin Saraki da Tambuwal suna zawarcin Gwamna Okowa na jihar Delta a matsayin mataimakin shugaban kasa.
Gwamnan Adamawa dake arewacin Najeriya, Ahmadu Fintiri, ya ce ba bu jayayya, tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku ne zai fafata a zaɓen 2023 karkashin PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari