Jam'iyyar PDP
Za a ji yadda PDP ta shaki makudan miliyoyi a dalilin zaben 2023. Maza 16 da ke neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP sun kashe N640m wajen sayen fam.
An samu ‘Yan siyasa akalla biyu da suka saye fam a PDP, za su yi takara da Babagaba Zulum a 2023. PDP ta samu N41m daga hannun Muhammed Imam da Muhammed Ali.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda jam'iyyar APC ta hada kai wajen ganin ta samar da mulki a 2015, don haka yanzu ma ya kamata ta yi hakan a 2023.
Sanata Ahmed Babba Kaita, Sanata mai wakiltar Katsina ta Arewa, shiyyar shugaba Muhammadu Buhari, ya sanar da sauya shekarsa zuwa jam'iyyar PDP a hukumance.
Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Bauchi, Tijjani Aliyu, ya karyata labaran da ke cewa yana tuntubar sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP.
Matashi ɗan shekara 38 a duniya ya shiga tseren takarar kujerar gwamnan jihar Kwara a babban zaɓen 2023 dake tafe kuma karkashin inuwar jam'iyyar hamayya PDP.
Sumbo Owolabi, tsohon kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Oyo a karkashin gwamnatin marigayi tsohon gwamna, Abiola Ajimobi, ya sauya sheka daga APC zuwa PDP.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya bayyana cewa sabanin rade-radin cewa ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, har yanzu yana nan a APC mai mulki.
Gwamnan jihar Ribas kuma ɗan takarar kujerar shugaban ƙasa, Nyesom Wike, ya bayyana cewa APC ce matsalar Najeriya wajibi yan Najeriya su kawar da ita a zaɓe.
Jam'iyyar PDP
Samu kari