Jam'iyyar PDP
A ranar Litinin ne tsohon gwamnan jihar Jigawa, Saminu Turaki, ya koma jam’iyyar PDP inda ya kawo karshen zamansa a jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan a yanzu.
Mambobin jam'iyyar Peioples Democratic Party (PDP) kimanin su 500 sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a karamar hukumar Ayedaade.
Tsohon gwamnan Jihar Anambra kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Peter Obi ya bukaci deleget na jam'iyyar su amshi kudi idan yan takara sun basu. Sa
Aminu Tambuwal ya tona wanda APC ta ke so ta tsaida a matsayin ‘dan takarar Shugaban kasa. Gwamnan ya ce Ahmad Lawan za a fito da shi a matsayin ‘dan takara.
Shugaban jam’iyyar hamayya ta NNPP, Farfesa Rufai Ahmed Alkali, ya ce jam’iyyarsu da ake yi lakabi da mai kayan marmari za ta ba mutane mamaki a zaben 2023.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin Peoples’ Democratic Party PDP, Atiku Abubakar, ya rantse da Allah cewa zai tabb
Gwamnan Jihar Cross River, Ben Ayade ya tube rawanin Itam Hogan Itam, basaraken yankin Calaba ta kudu akan shiga harkar siyasa dumu-dumu, The Cable ta ruwaito.
Bisa dukkan alamu tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan zai yi takara a zaben 2023. A yau ake tunanin kungiyar za ta maida fam din da aka cike masa.
Za a ji Economic and Financial Crimes Commission mai yaki da rashin gaskiya ta na binciken jam’iyyun APC mai mulki da PDP mai hamayya kan zargin wawurar kudi.
Jam'iyyar PDP
Samu kari