Jam'iyyar PDP
Tsohon sanata mai wakiltan yankin Kano ta arewa, Bello Hayatu Gwarzo, ya zama mataimakin shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na arewa maso yamma.
Jam'iyyar PDP ta zabi sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu, Danjuma La'ah a matsayin sabon Mataimakin bulaliyar marasa rinjaye a majalisar Dattawa. Zaben La'ah na
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun shirya yin wani taro a wani zama na hadin gwiwa a Abuja gabanin babban taron kwamitin zartarwa na jam'iyyar na kasa a yau dinnan.
Wasu daruruwan ‘Ya ‘yan Jam’iyyar APC sun sauya-sheka zuwa NNPP a Zamfara. A halin yanzu NNPP ta na fara karfi musamman a jihohin Arewacin Najeriya gabanin 2023
Jam’iyyar PDP ta bakin Mista Debo Ologunagba ta ce ana ta biyan N100m ana sayen fam a APC ne saboda tara kudin kamfe da wayau saboda gudun sabawa dokar kasa.
Wani dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Mista Ayoola Falola, a ranar Talata ya garzaya wata babbar kotun tarayya da ke Ibadan, ta jihar Oyo.
Majalisar NEC na PDP za ta yanke shawara a kan wuri da yadda za a shirya zaben tsaida gwani, inda za a kai kujerar shugaban kasa da batun Goodluck Jonathan.
Za a ji labari cewa tsohon mataimakin shugaban kasar nan, Namadi Sambo ya kawo dalilan da ya sa yake ganin ya kamata PDP ta ba Bukola Saraki tikiti a zaben 2023
Mun kawo sunayen sanannun mutanen da su ka hakura da fitowa neman Shugaban kasa a zaben 2023. Irinsu Attahiru Dalhatu Bafarawa da Doyin Okupe sun fasa takara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari