Jam'iyyar PDP
Bayan kammala zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Sanata Orji Kalu yayi martani a kan kaye da Nyesom Wike ya sha a hannun Atiku Abubakar.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers a ranar Litinin ya ce da ya so, da ya tarwatsa jam'iyyar PDP a ranar Asabar yayin zaben fidda dan takarar shugabancin kasa.
Mai Neman Takarar Shugaban Kasa na Jam'iyyar PDP, Samuel Ohubunwa, ya nuna takaicinsa kan yadda daliget din jiharsa suka ki jefa masa kuri'a a zaben fiddda gwan
Gwamna Nyesom Wike ya ce da gwamnonin kudancin Najeriya aka hada-kai, aka doke shi a PDP, Wike ya koka, ya ce Gwamnonin Kudu suka taimakawa Arewacin Najeriya.
A wata doguwar tattauna, Rabiu Musa Kwankwaso ya dauko tarihinsa a siyasa da yadda ya gawurta har yake neman mulkin Najeriya da irin gudumuwar da ya bada a baya
Kakakin kungiyar kamfen din Tambuwal ya ce gwamnan na jihar Sokoto ya dagawa Atiku Atiku kafa ne a yayin zaben fidda gwanin PDP saboda kishin sa ga kasar nan.
Gwamnan Ribas kuma ɗaya daga cikin yan takarar shugaban ƙasa a PDP, ya ce yadɗa aka sake ba Tambuwal dama ya harzuka shi, kuam saura kaɗan ya ta da yamutsi.
Gwamnan jihar Ribas kuma tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Nyesom Wike, ya jaddada cewa zai cika alkawarinsa ta hanyar marawa dan takarar shugab
Gabannin babban zaben 2023, yan siyasa a fadin kasar na ta fafutukar neman mukamai daban-daban tare da kokarin ganin sun samu fifiko kan masu hararar kujerunsu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari