Jam'iyyar PDP
Wakilan jam'iyyu suna amfani da zabukan fidda gwani wurin samun kudade daga 'yan takara, inda wasu ke kwatanta kansu da kyawawan amare yayin da suke cin zamani.
Sanata Orji Kalu, ya bayyana cewa tunda Atiku Abubakar ya mallaki tikitin shugaban kasa na PDP dole APC ta fitar da dan takararta daga yankin arewa maso gabas.
Jami'an yan sanda wasu mutane 10 da ake zaton yan yankan aljihu ne a babban taron jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da aka yi a Abuja a ranar Asabar.
Atiku Abubakar, ya dauki alkawarin hada kan kasar tare da magance matsalolin tsaro da na tattalin arziki idan har aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023.
Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya ce yayi farin ciki sosai da yin nasara a zaben fidda gwanin jam'iyyar da aka yi.
Yayin da jam'iyyar PDP ke murnar kammala zaɓen fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa, Sanata mai wakiltar Kebbi ta tsakiya ya bar APC, ya rungumi PDP a Kebbi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya sake lashe zaben fidda gwanin shugaban kasa na jam’iyyar PDP bayan ya samu kuri'u mafi rinjaye a zaben.
Rana bata karya, a yau Asabar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP za ta gudanar da taron gangami kuma zaben fidda gwanin dan takaran shugaban kasa.
Rabiu Musa Kwankwaso ya nesanta kansa da hada-kai da Nyesom Wike wajen samun takara. Kwankwaso ya ce babu abin da ya hada shi da PDP tun da ya bar jam’iyyar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari