Jam'iyyar PDP
Tsohon ministan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Godsday Orubebe, ya yi murabus daga jam'iyyar PDP mai adawa, inda ya bayyana dalilansa na ficewar...
Takarar shugaban kasa ta Peter Obi ta samu gagarumin goyon bayan a jihar Imo, yayin da baki ɗaya mambobin APC da PDP a mazaɓar Imo ta arewa suka rushe zuwa LP
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Abubakar Tatari Ali a Bauchi, ta dakatar da wata babbar ma’aikaciya, Misis Raliya Kashim, bisa zargin hannu dumu-dumi a shiga siya
An ji karar harbin bindiga daga fadar sarkin Ifaki, garin su Cif Segun Oni, dan takarar gwamna na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a zaben Ekiti da ke gu
Gamayyar ƙungiyar shugabannin al'umma na kudu da tsakiyar Najeriya sun fusata da abin da gwamna Okowa na Delta ya yi bayan a jiharsa gwamnoni suka cimma matsaya
Gabanin zaben gwamnan Jihar Ekiti, mazauna jihar wadanda suka yi magana da Legit.ng sun bayyana yan takarar da suka fi so a cikin wadanda ke neman kujerar gwamn
Na-kusa da Gwamna Nyesom Wike sun zargi Atiku Abubakar da sabawa jam’iyya, suka ce hakan zai yi tasiri a 2023 tun da aka dauki Ifeanyi Okowa a zabe mai zuwa.
Gwamnan Delta Ifeanyi Okowa ya na ganin Nyesom Wike ba zai yi fushi saboda bai samu takarar mataimakin shugaban kasa ba domin ganin Wike yana matukar kaunar PDP
Kwamitin tantance ɗan takarar mataimakin shugaban kasa da PDP ta kafa ya ce bai gano wata matsala ba tattare da gwamna Okowa. ya kai makurar cancanta da muƙamin
Jam'iyyar PDP
Samu kari