Jam'iyyar PDP
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma 'dan takarar kujerar shugabancin kasa a karkashin PDP, Alhaji Atiku Abubakar,ya darzo gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa.
Ba a ga jigon jam'iyyar PDP kuma gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, a bikin gabatar da takwararsa na Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin dan takarar mataimak
Abuja - Farawa da iyawa, Gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya bayyana cewa ko ta kaka sai jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP ta lashe zaben shugaban kasa.
Atiku Abubakar, 'dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP, ya zabi Ifeanyi Okowa, gwamnan jihar Delta a matsayin abokin tafiyarsa a zaben 2023.
Bayan dogon lokaci da jin ta bakin kusoshin PDP a taruka daban-daban jiya da daddare, Atiku Abubakar ya zaɓi wanda ya ke so ya zama abokin takararsa a zaɓe.
Majalisar dokokin jihar Oyo ta fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan jihar, Rauf Olaniyan. A kwanan ne mataimakin gwamnan ya sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya yi nasarar lashe zaben da majalisar shawara da PDP ta kafa domin taimakawa wurin zabo abokin tafiyar Alhaji Atiku Abubakar.
Mai magana da yawun babban jam'iyyar hamayya ta ƙasa wato PDP, Debo Ologunagba, ya ce yan Najeriya su ƙara hakuri nan yan awanni zasu ji sunan mataimakin Atiku.
Majalisar dokokin jihar Oyo ta karanta korafi da tuhume tuhume kan mataimakin gwamnan jihar, ta ba shi mako ɗaya ya yi bayanin kare knasa ko a ta tsige shi.
Jam'iyyar PDP
Samu kari