Jam'iyyar PDP
An yi hayaniya a filin wasanni na Rances Bees da ke Kaduna, wurin da aka yi taron dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, yayin da wasu da ake zargin
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nemi jam’iyyar PDP da ta baiwa' yan Najeriya hakuri kan kalaman da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi.
Gwamnan Ribas Nyesom Wike da wasu manyan PDP ba su goyon bayan Iyorchia Ayu. A nan mun kawo Gwamnonin PDP da suke goyon bayan Atiku Abubakar da Iyorchia Ayu
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara tace an tabbatar da mutuwar mutum daya yayin da wasu 18 suka jigata sakamakon arangama tsakanin kungiyoyin matasa 2 a jihar.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose suna cikin mutanen da suka halarci bikin rantsar da sabon gwamnan jihar Ekiti.
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Katsina, Dr Mistapha Muhammad Inuwa ya sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Party zuwa Peoples Democratic Party, PDP.
Gwamnatin jihar Zamfara ta rufe gidajen talbijin uku da gidan radiyo daya bayan sun halarci wani gangamin siyasa na jam'iyyar PDP a Gusau, babban birnin jihar.
Muhammadu Sanusi II, ya shawarci yan Najeriya da kada su zabi duk dan takarar shugaban kasar da yace abubuwa zasu yi sauki da idan har aka zabe shi a 2023.
Jama'a sun fusata tare da caccakar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan furucinsa na yan arewa basa bukatar dan Ibo ko Bayarabe.
Jam'iyyar PDP
Samu kari