Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar APC ta bayyana jin dadinta ga yadda rikicin cikin gida a jam'iyyar PDP ke kara kamari yayin da ake tunkrara zaben 2023 mai zuwa nan da bai ga mai rai.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da koran dan takarar gwamnan PDP a zaben 2023 mai zuwa. A baya babban kotun tarayya ta soke zaben fidda gwanin PDP yanzu ma haka.
Wata kungiyar goyon bayan PDP a jihar Sokoto ta sauya sheka zuwa APC a makon nan. Wannan na zuwa ne cikin wata sanarwa da aka ba manema labarai a jiha ta Arewa.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama kuma jigo a jam'iyyar PDP, Osita Chidoka, ya soke ɗan takarar shugaban kasa a inuwar NNPP kan kalamansa na faɗuwar PDP.
A ranar Talata, 22 ga watan Nuwamba, gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya sanar da Nyesom Wike cewa shima ya zama dan kungiyar Gwamonin G-5, yanzu sun koma G-6.
Wata kungiyar matasan da ake ji da ita ta sauya sheka zuwa LP, ta kuma bayyana goyon bayanta ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP Peter Obi a zabe badi.
Babbar Kotun tarayya da ke zamanta a Owerri babban birnin jihar Imo ta umarci jam'iyyar PDP ta sake sabon zaɓe a mazaɓar Sanatan Bauchi ta Kudu gabanin 2023.
Wasu yan daba da ake kira da Kalare Boys ɗauke da Adda wukake da sauran makamai sun jikkata akalla mutum uku a wurin yakin neman zaɓen Atiku a jihar Gombe.
Labari ya zo cewa Jami'an EFCC sun karbe makudan kudi da Gidajen Hadiman Sambo Dasuki har abada a Kotu. Jonah Otunla ya rike AGF, Bello Fadile ya yi aiki a NSA.
Jam'iyyar PDP
Samu kari