Jam'iyyar PDP
Fusatattun gwamnonin jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Nyesom Wike na jihar Ribas sun sanar da kafa sabuwar kungiya a jihar Lagas a ranar Lahadi 20 ga Nuwamba.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar, zai isar da kamfen dinsa jihar Gombe a gobe Litinin.
Rahotanni sun nuna cewa manyan jiga-jigan PDP da suka hada da Bode George, Duke, Mimiko da sauransu sun shiga wata ganawa da gwamnonin PDP biyar a jihar Legas.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers ya sake hawa minbarin zagin shugaban uwar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), Iyorchia Ayu, a PortHarcourt.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas na ya ce jam'iyyar PDP za ta 'gane kurenta' idan jita-jitar da ya ke ji na cewa za a kore shi daga jam'iyyar ya zama gaskiya.
Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na kasa ya yi hasashen cewa Asiwaju Bola Tinubu zai doke Atiku Abubakar a zaben 2023
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen Sokoto ta kara samun karfi yayin da ta tarbi mambobin All Progressive Congress (APC), 2,343 a yankin Mainiyo.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Plateau ta yi alkawarin kawowa dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, kuri’u miliyan biyu a babban zaben 2023 mai zuwa.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, yace duk wannan tururin da zumudin mabiya Obi da jam'iyyar LP ba zai kai ko ina ba, nan gaba kaɗan za'a neme su a rasa .
Jam'iyyar PDP
Samu kari