Jam'iyyar PDP
Atiku Abubakar ya je Osun domin kamfe, a nan yace yayi masu alkawarin cewa daga ranar farko da ya shiga ofis zai fara aiwatar da alkawuran da ya dauka a kamfe.
A wani yanayi mai daukar hankali, jam'iyyar PDP za ta yi hutun kwana daya saboda ba da damar yin kamfen cikin tsanaki ga dan takarar shugaban kas ana jam'iyyar.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, yace ba zai yuwu ka tilasta wa ɗan siyasa ya saka Hoton wani a motocin da ya biya aka tsara masa ba domin yakin neman zabe.
Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya bugi kirjinsa ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ce za ta lashe dukkan kujeru a babban zaben 2023 a jiharsa.
Fusatattun matasa a garin Oko, jihar Delta sun nuna gajiyawarsu da al’amarin yan takarar PDP da ke daukar masu alkawaran karya yayin zabe. Sun hana su kamfen.
Yayin da ake ci gaba da yawon neman kuri'un 'yan Najeriya jirgin Atiku Abubakar ya dira jihar Osun yau Laraba kuma ya samu gagarumin ƙarin goyon baya jigon LP.
Rukaiya Atiku Abubakar, matar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, ta bugi kirji ta ce mijinta ne ya ke da tsari mafi kyau ga mata da matasan Najeriya.
Gabannin babban zaben 2023, jam'iyyar APC ta yi babban rashi na wani jigonta, Alhaji Mahmoud Maijama’a, wanda ya nemi takarar gwamna a Bauchi. Ya koma PDP.
Wasu Kansiloli a Kaduna sun koma Jam’iyyar NNPP. ‘Yan siyasar sun fito ne daga mazabun Kawo, Liman, Unguwar Dosa da kuma Shaba duk a yankin Kaduna ta Arewa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari