Jam'iyyar PDP
Shugaban kwamitin yakin neman zaɓen Atiku Abubakar kumwa gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, ya karbi ɗaruruwan masu sauya sheka daga wasu jam'iyyu zuwa PDP
Da yake bada labarin samun takararsa a jam'iyyar NNPP, Isaac Idahosa yace bai taba tunanin zai samu takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar adawar ba.
Jam'iyyar PDP ta yi babban kamu yayin da tsohon shugaban majalisar wakilan tarayyan Najeriya, Yakubu Dogara, ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar APC mai mulki.
Gabannin babban zaben 2023, wani al'amari mara dadi ya afku a jihar Osun inda wasu da ake zaton yan daban siyasa ne suka farma jigon jam'iyyar Labour Party.
Yusuf Datti Baba-Ahmed dan takarar mataimakin shugaban kasa na LP ya ce Bola Tinubu da Atiku Abubakar basu da isasshen lokaci na kashe kudaden da suka tara.
Atiku Abubakar yana da ra’ayin cewa tsoron tambayoyi a game da badakala da yunkurin maida Birnin Tarayya ta koma Legas ya sa Bola Tinubu yake faman boye-boye.
Kasancewar Atiku Abubakar da Sanata Kashim Shettima sum sun fito ne daga shiyyar araewa maso gabas, ana ganin kokarin lashe kuri'un jihohin shiyyar zai yi zafi.
Gwamna Aminu Tambuwal ya sanar da nadin tsohon kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara a matsayin mamba a kwamitin yakin neman zaben shugabancin Atiku/Okowa.
Bayan ya yi fama da yar gajeruwar rashin lafiya, sakataren jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Bauchi, Sani Muhammad Chinade, ya rasu a ranar Asabar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari