Jam'iyyar PDP
Gwamnann jihar Ondo Akeradulo Rotimi ya bukaci da yan Nigeria da masu fada aji da masu zabe da su taimaka wajen tabbatar da shugabancin kasar nan ya koma kudu
Gwamnan jihar Benue ya bayyana cewa, ba ya goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku ABubakar, kuma bai bayyana wanda yake marawa baya ba.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue kuma daya cikin gwamonin G5 ya karyata cewa gwamonin G5 na goyon bayan takarar Atiku Abubakar a sirrance duk da rikicinsu.
Atiku Abubakar ya zauna da Manoman Arewa, ya shawo kan su, za su zabi Jam’iyyar PDP. Tsohuwar hadimar Goodluck Jonathan, Baraka Sani ta tara manoma a Kano.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya, Peoples Democratic Party (PDP) ta kori tsohon dan takarar gwamnan jihar Zamfara, Hon. Ibrahim Shehu Bakauye kan cin amana.
Jami’an tsaron kasar Ingila sun yi karin-haske, sun ce ana binciken Raymond Dokpesi wanda aka kama a ranar Lahadi ne bisa zargin fyade tun a shekarar 2019.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Sanata Jibrilla Bindow, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP. Ya sanar da goyon bayansa ga Gwamna Ahmadu Finitiri da Atiku.
Guguwar sauya sheka da dira jihar Bauchi dake arewa maso gabashin Najeriya, ta kwashi manyan fitattun mawakan G11 zuwa jam'iyyar PDP mai mulki kafin zaben.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya saki hotonsa yayin da ya isa birnin Landan a shafinsa na Twitter ana tsaka da jita-jitan cewa bai da lafiya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari