Jam'iyyar PDP
Abba Bello Muhd, dan takarar majalisar tarayya na mazabun Birnin Kebbi, Bunza da Kalgo, karkashin jam'iyyar PDP ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu a ranar Juma'a
Rundunar tsaron jihar adamawa ta kara jami'an tsaro a ciki wajen babban birnin jihar Yola, gabanin zuwan shugaba Muhammadu Buhari bude yakin neman zaben Binani
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Alhaji Bola Ahmed Tinubu yasha alwashin taimakawa matasa masu yin sabgar kirifto muddin yakai ga gaci a zaben 2023
Jaridar Vanguard ce ta bankwado yadda wasu mutane a wasu yankunan Nigeria ke karbar katin zabensu in sun biya kudi a ofishin, sabida yadda wajen yayi cunkoso
Dakta Daniel Bwala, mai magana da yawun kwamitin kamfen din Atiku-Okowa ya dage cewa wasu gwamnonin arewa na APC guda 11 da sanatoci fiye da 11 na wa Atiku aiki
An jika ma dan takarar gwamnan PDP aiki yayin da mai shari'a ya ce a gaggauta kamo shi, a kawo gaban kotu. An ba da umarnin kama shi ne saboda laifin ha'inci.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue, daya cikin gwamnonin da ke fushi da PDP na G5 yace su yan kishin jam'iyya ne kuma zasu tabbatar PDP ta yi nasara a jihohinsu
Wani gwamnan PDP a Arewa ya yi tsaurin ido, ya hana shugaban kasa Muahmmadu Buhari dakin taro a jiharsa. Ya ce ana gyara don haka ba za a ba da ba kawai ehe.
Rundunar yan sandan jihar Kano tayi holen yan daba kimanin su sittin da suke kakarin tada tarzoma a lokacin da dan takarar jam'iyyar APC Bola ke Kamfe a Kano
Jam'iyyar PDP
Samu kari