Jam'iyyar PDP
Shugaban majalissar wakilan Nigeria ya gargadi yan majalissar kan yadda suka nbar aikin majalissar suka koma yawon yakin neman zabe a jihohinsu da yankunansu
mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa ajam'iyyar PDP, Sen Dino Malaye yace takarewa Tinubu sabida ya samu matsala a yankinsa
Dakin Gari tsohon gwamnan jihar Kebbi yace jam'iyyar APC, ce zata kara darewa gwamnan jihar kebbi a zabe mai zuwa sabida yadda yan jihar suka karbi jam'iyyar
Gwamnatin Dapo Abiodun ta fadi dalilin kin ba PDP filin yin taro bayan Jam’iyyar ta reshen Ogun ta rubuta takarda, tana neman izinin amfani da filin MKO Abiola.
Atiku Abubakar ya je kamfe, ‘Yan takara da jagororin Jam’iyyar PDP sun yi watsi da shi, sa idai sauran mutanen gari sun yi dandanzo domin ganin 'dan takaran.
Oby Ezekwesili, tsohuwar ministar ilimi a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta shawarci Atiku Abubakar ya dena yi wa yan Najeriya karya
Laila Buhari, yar takarar majalisa na Kano Central karkashin PDP ta zargi shugaban jam'iyyar na kasa, Ayu, da ingiza wutar rashin jituwa a jam'iyyar ta Kano.
Mai neman zama gwamnan jihar Katsina karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Yakubu Lado Dan-Marke ya samu karin magoya baya daga jam'iyyar APC a yankin Ingawa LG.
Kwanaki kasa da 50 kafin zaben shugaban kasa a watan Fabrairu, tsohon shugaban PDP a jihar Gombe tare da daruruwan masoyansa sun komaai alamar kayan maramari.
Jam'iyyar PDP
Samu kari